Sani Ahmad “”Dole Nayi Miki Tambari “” Official Latest Hausa Music 2022

Mawakin a masana’antar kannywood ya saki wannan wakar tashi mai suna “Dole nayi miki Tambari” wacce a yanzu harta bazu a ko ina a gari

 

 

Bugu da kari kuma shine ya hau kan wakarsa da kansa wanda hakan ya karawa wakar armashi  harma masoyan sa ke ganin wannan wakar tasha gaban duk wata wakar soyayya

 

Sannan wakar zata iya shiga jerin wakokin da za’a zaba fitatto acikin wannan shekarar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button