Salisu S Fulani ( Mune na Daya ) Latest Hausa Song Video 2022

  1. Sabuwar waka  Hajara Izzar  So Salisu s Fulani wacce suka sake ta kuma ta karbu a wajen mutane inda ake cewa daman wannan itace wakar mawakin wacce mutane suka karbeta lokaci guda

 

Mawakin yayi wakar a matsayin wakar talla amma kuma sai gashi tabar sahun haka inda ta shiga cikin wakoki masu dadi

 

Ana ganin wakar acikin sababbin fina finafinai sai gashi yanzu ta fito complete dinta wanda mutane ba karamin farin ciki sukayi da hakan ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button