Sadiq Sale (Abin Ya motsa ) latest Hausa music Song Video 2022

Mawakin kannywood Sadiq sale ya sake sakin sabuwar wakarsa mai suna “Abin ya Motsa” wacce aka sake ta a cikin kwanakin nan

 

 

Wakar ta burge mutane musamman ma wannan video Na wakar wanda ya fita sosai kuma akayi dauka mai kyau wanda shine sanadin da jama’a ke ribibin kallon wannan wakar

 

Daga sakin wakar zuwa yanzu tayi suna da sau ace kamar ta dauki lokaci mai tsayi a harshen mutane bayan kuma batafi kwana uku ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button