Mr 442 “Muna Basu Wuta ” New Hausa Song Music 2022

Sabuwar wakar mawaki 442 da Safara’u kwana casa’in mai suna “muna Basu wuta ” wacce ta fito

 

Wakar dai tana lokaci domin a yanzu wannan mawakan basu da wata waka da takai wannan wakar duk cikin jerin wakokinsu

 

Koda a kasar Niger da Libya da sukaje wannan wakar itace ta haskasu har suka karbu a kasashen sannan anan kasa ma Nigeria wannan wakar na karamin tashe taleba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button