Hussaini Danko “”INTISARR “” official Hausa latest music 2022

Sabuwar wakar Hussain Danko wacce itace ya saki acikin wannan shekarar ta 2022 kuma masoyansa sunyi farin ciki da wannan wakar domin yadda ya faranta musu

 

 

Danko daya dade baiyi sabuwar waka ba yace yana fatan wannan wakar ta zama mafari acikin wakokin dazai saki acikin wannan shekarar

 

Wakar yayi mata kida sosai duka daman shi wakokin sa akansa musu kida sosai kuma wakar harta shiga sahun wakoki masu dadin kida acikin wannan shekarar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button