Hamisu Breaker (So Na Gaskiya) latest Hausa music 2022

Sabuwar wakar hamisu Breaker mai suna ” so ma Amana ” wacce ta sake ta acikin satin da muke ciki kuma ta bazu babu inda ba’a sauraren ta

 

 

Daman mawakin gwanine amma dayayi wannan wakar sai aka kara sallama masa da yaba masa ta yadda har kananun mawaka zasu iya karuwa da wasu baitocin wakar

 

Anjiyo wasu suna cewa wannan wakar ta mawakin tafi wakokin sa da dama dadi musamman wanda yayi akan soyayya

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button