Sani Ahmad (So Mai Son Ka) Latest Hausa Song Original Video 2022

Sani Ahmad mawakin kannywood ya kara sakin sabuwar waka mai suna “So mai sonka ”

Wakar da akayita me dadi kuma bidiyonta ya fita sasai ta nishadantar da mutane matuka harma ana rarde raden cewa be taba waka me dadin taba

A yanzu wakae ta game ko ina a garin nan kuma ta shiga cikin wakokin da akafiji a shekarar nan ta (2022)

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button