Sani Ahmad “Malama” (Official Video) 2022

Sani Ahmad fitaccen mawaki ya saki sabuwar waka mai suna “Malama””

Wakar tayi shura kuma ta bazu acikin gari da kewaye musamman kafofin sadarwa na zamani duk ita ake yayi ake yawon ji

Kuma wakar ya sakata acikin sabon album dinsa wanda zai fito nan bada jimawa ba yayin da mutane suka matsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button