Hamisu Breaker (Bankwana) official new Hausa music 2022

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai Suna (Bankwana) wacce ya sake ta a kwana kwanan nan kuma wakar tafi da farin jini inda ta karade ko ina

 

 

Wakar ta karbu sosai a wajen masoyana mawakin harma masu biniyar harkokin wakokin soyayya

 

  1. Wakar wasu naganin cewa kamar mawakin ne taba amfani da kafiyar da takai ta wannan wakar ba shi yasa wakar ta shiga zukatan mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button