Garzali Miko (Mayafin So) Latest Hausa Song Original Video 2022

Garzali miko mawakin kannywood ya saki sabuwar wakarsa mai suna “”Mayafin So “”

Sabuwar wakakar mawakin ya saketa bada jimawa kuma wakar tana haskawa sosai a wannan zamani saboda waka ce ta soyayya

Shima Garzali miko an fara sallama masa a fagen wakar soyayya tunda ya saki wannan wakar ake ganin a yanzu ya dara wasu mawakan da yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button