Garzali Miko (mai Hakuri Fateema) Latest Hausa Song 2022

Sabuwar waka mai suna “”Mai Hakuri”” Garzali miko latest Hausa song original 2022#

Ajerin wakokin mawakin ita waka mai taushin da kuma sanyaya rai wacce mutane sukafi so ake rubibinta

Wakar tayi saurin karɓuwa acikin ran mutane ana ganin zata shafe wakokin mawakin anan gida Nigeria dama kasashen ketare

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button