Garzali Miko (Fatima Ta ) Latest Hausa Song Original Video 2022

Garzali miko wanda yayi wakar so na Amana ya kara sakin sabuwar waka mai suna “”Fatima ta””

Tin abaya mawakin yayiwa masoyansa alkawarin wakar da zata faranta musu rai sai yanzu Allah ya nufa ta fito

Kuma tafi ta zafinta dan wakar ta fita kuma zata sanyaya muku rai da kara muku shakin soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button