Garzali Miko (Ba Gajiya ) Latest Hausa Song Official Music 2022

Sabuwar wakar Garzali miko “”Ba Gajiya “” 2022

Wakar tana cikin wakokin da mawakin yake mata fatan ta kasance wakar da zatafi kowacce haskawa a wakokin soyayya

Da alama kuma wakar zata wuce duk yadda ma ya dauke domin wakar ta hau jerin wakokin soyayya masu dadi da akafi saurara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button