Ado Gwanja WARR Latest Hausa Song Original Video 2022

sabuwar waka wacce Ado gwanja ya saki mai suna “”Warr”

Wakar warr wacce ado gwanja yayi tayi matukar kada hantar mawaka da ganin yadda ta karbu a wajen samari da yan mata

Ko tantama babu wannan wakar ta mamaye ko’ina a fadin africa domin a yanzu duk an manta da wakokin gwanja ita kadai ake ji

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button