Ado Gwanja – Naji Dadi ( Official Video) 2022

Sabuwar wakar ado gwanja wacce take tashe mai suna “Naji Dadi”

Wakar naji dadi ta ado gwanja tayi matukar birge mutane tunda daman shi betaba waka ta banza ba duk wakar sai ta shiga ran mutane

Inda ita kuma wannan tazo da sabon salo musamman a wajen mata duk wani wajen shagali ita mata sukafi saurara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button