Ado Gwanja – Mata ku Fito Ina Kida (Official Video ) 2022

Mawakin kannywood Ado gwanja ya sake gwangwaje masoyansa da sabuwar waka mai suna “” Mata ku fito ina Kida””

Wakar duk cikin wakokin mawakin babu wakar da take saka mata a cikin shauki kamar ita kuma itace wakar data danne wasu wakokinsa na baya

Kuma wakar da yanzu a irin kasashen Afrika tafi kowacce wakar ado gwanja haskawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button