Ado Gwanja – Ameenah (Official Audio) 2022

Mawakin kannywood Ado gwanja ya saki wata zazzafar waka mai suna “Amennah ”

Wakar Ameenah wakar tanajan zarenta don yanzu duk cikin wakokin gwanja babu waka me kida da baitoci kamar ta kuma da alama zata dade ana yayinta

Koda wakar bata dade da fitowa amma mutane har sun kamata suna yaɗata harda garuruwan kudu duk wakar ake yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button