Abdul D One ” koza a Fasa ” latest Hausa music song 2022

Sabuwar wakar mawakin ta faru karɓuwa a gari inda duk wani wajen shakatawa da guraren Biki zakuga ita ake yawan saurara inda ta danne duk wata waka ta shekarar nan ta 2020

Yayinda da takada hantar mawaka masu tasowa dama masu tashe a wannan zamanin saboda sunga yadda jama’a suka karbi wannan wakar

 

Wakar taje har inda wasu basa tunani inda ta karade ko ina a fadin kasar nan

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button