Abdallah Amdaz (yar Barbela) Latest Hausa Song Video 2022

Sabuwar wakar mawakin Abdallah Amdaz wacce itace wacce ya saketa kwanan nan kuma ta fara haskawa daga sakinta

 

 

Mawakin da wakar sa tafi haskawa a irin gidajen wasanni dana gala sai dai wannan karan abin yasha bambam

 

Dan a yanzu wakar itace wakar data kara daga likafar mawakin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button