yaffa wani saurayi yaci mutumcin murja yar tik tok

Idan da ke Matata ce sai na sake ki wani saurayi ya fada ma murja Ibrahim yar tik tok wani saurayi ya fadi albarkacin bakin sa a kan wata yar tiktok murja Ibrahim kunya wadda a yanzu ta karade shafukan sada zumunta wajen rashin kunya ta fitsara

Wanna matashi ya nuna rashin jin dadin abun da murja comedian take aikatawa domin kuwa babu kima a cikin lamarin murja Ibrahim duk wani abu na mutunci bata san shi ba inda ta hau manhajar tiktok bata ganin kowa da kima

Lallai wanna abu da wancan saurayin ya fada haka kowa yake fada wani ma cewa yayi da shi mahaifin ta ne saiya tsine mata domin tana jawo abun magana wanda bai kamata tana yin irin su ba amma ita a gurin ta hakan da take yi dai dai ne

Murja Ibrahim kunya yar tiktok tana jawo maganganu a kafafen sada zumunta domin kuwa tana yin shirme da ban daban wanda kuma mutanen kirki basa son wanna halin na murja wanna yasa wani mashin saurayi yayi martani a kan abun da murja take aikatawa

Yar tiktok din dai ita duk abin da mutane ke fadi a kan ta bata taɓa daukar sa a matsayin tana aikata kuskure tana ganin tana da damar yin duk abin da taga dama kuma babu me hana ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button