Yadda “ya ‘yan DCP Abba kyari Suka Karbi Sakamakon Jarabawar su Ta Makaranta.

Yadda “ya ‘yan DCP Abba kyari Suka Karbi Sakamakon Jarabawar su Ta Makaranta.

Wadannan ‘ya’yan Sarkin Yakin Nigeria ne DCP Abba Kyari suke karban sakamakon karatun jarrabawa a makarantarsu na Islamiyyah

Babbar sunanta Hauwa (Ammi) Abba Kyari ta zo na daya a ajinsu

Sai Maryam Abba Kyari ita kuma tazo na biyu a ajinsu

Sai na ukun sunanta Sa’adat Abba Kyari, ita ma tazo na biyu a ajinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button