WAKAR AUTA MG BOY “Inda Rabbana ” FULL VIDEO

mawaki Wanda yayi wakokin cikin film din farin wata Auta Mg Boy ya kara sakin sabuwar waka mai suna “Inda Rabbana ”

Daga fitowar wakar nan harta danne duk wata waka ta Auta Mg Boy saboda dadin wakar musamman kidan da akayi acikin wakar ya tashi

wakar da a yanzu an fara shirye shiryen sakata acikin wani sabon film mai nisan zango wanda hakan zai zama abin alfahari a gurin mawakin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button