Tofa fadan zage-zage ya kaure tsakanin Malam Ali da Rayya jaruman shirin Kwana Casa’in wasu jaruman kanywood sun kare da fada

Tofa fadan zage-zage ya kaure tsakanin Malam Ali da Rayya jaruman shirin Kwana Casa’in wasu jaruman kanywood sun kare da fada

Yadda Malam Ali da Rayya na shirin Kwana Casa’in suka kaure da fada a wajen daukar shirin Kwana Casa’in mai dogon zango.

Jarumin dai an ji daga bakin shi cewa yayi rashin lafiya kamar bazai tashi ba,amma kuma aka kasa samun ko daya daga cikin abokan aikin nashi da zasu yi mishi ya jiki ko kuma zuwa su duba shi.

Yanzu dai tuni fadan zage-zage ya karade shafukan sada zumunta wanna abu bai yiwa yan masana’antar kanywood dadi ba ganin yadda wanna fada ya barke

Fadan malam Ali da Rayya kwana chasa’in ya haifar da ceceku kuce a kafafen sada zumunta na facebook da tweeter da Instagram da dai sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button