Safara’u an shiga duniya yayin da wasu manyan jaruman kanywood su ka tafi balaguro zuwa ƙasar Dubai

Safara’u Safa Safa an shiga duniya yayin da wasu manyan jaruman kanywood su ka tafi balaguro zuwa ƙasar Dubai gasu kamar haka Maryam Yahya da minal Ahmad da fati washa aka tafi kasar waje yawon shakatawa wanna da kuke gani duk manyan jaruman kanywood ne

Wasu daga cikin manyan jaruman kanywood sun tafi kasar Larabawa wato Dubai domin su sheke ayarsu da kuma hutawa wanna abu ya karade shafukan sada zumunta na facebook da tweeter da Instagram da dai sauransu lallai wanna abu da abun al’ajabi yake

Safara’u kwana chasa’in ta shiga duniya domin kuwa yanzu ta kara shigewa cikin harkar yawace yawace idan kaji ta yau a Chan gobe kuma a wani gurin zaka jita wanna abu yana bawa mutane mamaki duk da dai mutane suna ganin duk mr 442 ne ya koya mata

Ana haka ne aka ga wasu jaruman kanywood da suka je kasar Dubai domin. Yawon bude wanna jaruman suna hada da Maryam Yahya da minal Ahmad da kuma fati washa dukan su suna a tare duk inda za su a cikin Dubai

Wanna abu na jaruman kanywood yana kara bawa mutane mamaki ganin yadda suke sheke ayarsu babu me iya tsawatar masu hakan tasa mutane ke ta fadin albarkacin bakin su a kan masana’antar kanywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button