SABUWAR WAKAR Hamisu breaker “So Gaskiya Ne “

Fitaccen mawakin kannywood Hamisu breaker ya saki sabuwar waka mai suna “So Gaskiya Ne ” “”

Wannan wakar na daya daga cikin wakokin da hamisu breaker ya rere

Kuma suka samu karbuwa a gurin mutane da dama a fadin Africa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button