Mr 442 yaci mutuncin mata masu saka hijab a matsayin shigar mutunci da kuma nuna tarbiyya wanna abu ya haifar da hayaniya

Mr 442 yaci mutuncin mata masu saka hijab a matsayin shigar mutunci da kuma nuna tarbiyya wanna abu ya haifar da hayaniya a cikin al’umma domin kuwa wanna abu cin fuska ne a cikin addini

Lallai wanna abu ya ɓata ma mutane rai sosai domin kuwa abun da ya ke fada a kan masu saka hijab bai kamata ba domin saka hijab na nuna wanna mutum din yana da kamun kai da kuma nuna tarbiyyar addini Muslunci

Sai dai shi kuma mr 442 ya kira saka hijab a matsayin rashin waye wa inda yake son mata su fara yawo babu hijab sai dai mayafi ko makamancin abun da yayi kama da haka amma abin kamata su rika saka hijab ba inji mr 442

Lallai ya kamata a hukunta mawakin nan mr 442 akan abun da ya fada a kan musulmi wanna cin fuska ne da kuma nuna rashin kishi a kan addini lallai wanna ba dai dai bane musulmi ya soki kasa hijab

Abun na mr 442 yana kara yawa inda ya saba wasu abubuwa da bai dace ba bayan yana koyawa yara mata fitsara da kuma sauran matasa har takai ya fara nuna cewa bai kamata mata na saka hijab ba wanna abu yayi matukar muni abin da mr 442 ya fada

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button