Jahilci ya hana Maryam Yahya da momme Gombe maida ma wata yarinya turanci a ƙasar Dubai

Jahilci ya hana Maryam Yahya da momme Gombe maida ma wata yarinya turanci a ƙasar Dubai inda aka ji yarinya tana turanci su kuma suka kasa maida mata lallai wanna abu ya bawa mutane mamaki ganin yadda suka kasa mayar mata da amsa abun da ta tambaye su

Jaruman kanywood sunyi abun kunya a kasar Dubai inda suka je yawon shakatawa suka hadu da wata yarinya baturiya tayi masu magana suka kasa mayar mata domin kuwa basu san abun da zasu ce mata ba

Maryam Yahya da momme Gombe da kuma minal Ahmad wanda suka je wayon bude ido a kasar Dubai wanna abu ya kawo kace nace domin kuwa wani abun kunya ya faru da su a kasar Dubai yayin da suke tafiya a cikin wani gurin wasanni a kasar Dubai

Ashe dama wasu daga cikin manyan jaruman kanywood basu iya turanci ba dama mutane da dama suna kallon yan masana’antar kanywood basa iya turanci inda hakan ta faru a kasar Dubai a kan wasu daga cikin jaruman kanywood
A Dubai

Lallai abun da su momme Gombe da Maryam Yahya suka yi a yawon shakatawa da suka je ya haifar da hayaniya a cikin al’umma domin kuwa mutane sun ji babu dadi ganin abun da ya faro dasu da wata baturiyar yarinya da suka kasa magana da su

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button