Ita dai 13+13 international ta sami jagoranci shararren jarumin kanywood kuma mawaki wato Dauda kahutu rarara

13+13 international a Dubai wata kungiya me taken suna 13+13 international a kasar Dubai sun je ne domin kuwon bude ido da suka shiyar a wasu kwana da suka gabatar

Wanna kungiyar ta wasu manyan jaruman kanywood ne suka jagoranci hada ta domin cimma manufar su dake cikin wanna kungiyar wadda wanna kungiyar ta haɗa jiga-jigan jaruman Hausa Film wata yan kanywood da kuma yan siyasa da sauran wasu mutane da dama

Wanda su wa yan nan jaruman kanywood sune ke jan ragamar mulkin wanna kungiyar tun daga shuwagabannin kungiyar har mabiyan ta yan kanywood ne suka fi kowa yawa haka yasa ake ganin wanna kungiyar kamar tasu ce su kadai yan kanywood

Ita dai 13+13 international ta sami jagoranci shararren jarumin kanywood kuma mawaki wato Dauda kahutu rarara da kuma jarumi Bashir me shadda da kuma A’isha Huraira da Umar m Sharif da kuma babban cinedu da dai sauransu wasu ma ba suke nan ba

Lallai wanna kungiyar tana taka rawar gani a wajen wasu mahimman abubuwan da dama wanda al’umma suke amfana da su domin kuwa tana taimakawa mutane da yawa kamar mara sa karfi da kuma wanda ya dace a taimaka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button