Iskancin safara’u kwana chasa’in da mr 442 yake da safara’u shi zai kai shi wutar jahannama inji wata baiwar Allah

Iskancin safara’u kwana chasa’in da mr 442 yake da safara’u shi zai kai shi wutar jahannama inji wata baiwar Allah ta fada ma safara’u da mr 442 domin kuwa ya gama lalata rayuwar safara’u

Saboda irin rashin mutuncin da suke yi yayi yawa domin kuwa wanna abun ba karamin abu bane wanda bai dace domin kuwa babu wanda zai so ace ga wani nashi ɗan sa ko kuma wanda yayi kama da haka ace yana wanna rayuwar kuma yaji dadi babu wanna mutum din sai dai idan bai san mutuncin sa ba

Wanna abu lallai ya ja hankalin al’umma da dama domin lallai mutane na nuna rashin jin dadin abun da ke faruwa wajen wanna lamarin na safara’u da mr 442 wanna abu yayi yawa ya kamata hukuma ta kama su ta ladaftar da su

Wanna abu yana matukar bada mamaki ganin yadda mr 442 da safara’u ke taka rawar gani a idon al’umma kuma babu me tsawatar masu wanna abu yana kara ci gaba da faruwa a kowane yankin kasar nan kai har ma wajen kasar mu

To yanzu dai mutane da ban da ban sun fara nuna rashin jin dadin faruwar wannan abin na safara’u da mr 442 da suke aiwata domin kuwa ba abun alfahari bane a cikin al’umma

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button