Gwanin sha’awa kalli katafaren gidan da Sadiya Haruna ta ginawa Mahaifiyarta inda mutane ke ta yaba mata da wanna na mijin kokarin da ta yi

Gwanin sha’awa kalli katafaren gidan da Sadiya Haruna ta ginawa Mahaifiyarta inda mutane ke ta yaba mata da wanna na mijin kokarin da ta yi

Tsohuwar Jarumar Kannywood Sadiya Haruna tayi abun arziki a karon farko yadda ta gwangwaje Mahaifiyar ta da sabon gida fil domin ta more rayuwar ta a ciki

Sadiya Haruna din ta wallafa bidiyon gidan ne a shafin ta na TikTok da kuma Instagram,a inda aka sami taruruwan jaruman Kannywood da kuma masoya suka tayata murna tare da fatan gamawa lafiya.

Jarumar idan baku manta ba a shekarun baya tana daya daga cikin wadanda akafi maganar su a shafukan sada zumunta saboda yawan yin abun Magana.

Amma sai gashi yanzu Kamar bata taɓa zama a cikin masana’antar kanywood ba wanna abu haka yake wata rana kai ne wata rana kuma wani ne haka lamarin Allah yake

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button