Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Teema Makamashi ta fito ta tabbatar wa da jama’a cewa tabbas ita ce ta saka aka kama Sadiya Haruna

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Teema Makamashi ta fito ta tabbatar wa da jama’a cewa tabbas ita ce ta saka aka kama Sadiya Haruna

Sadiya Haruna ta fito a cikin wani bidiyo take karyata cewar babu wasu jami’an tsaron da suka kamata – Wannan dai duk ya samo asali ne bayan rikicin da ya barke tsakanin jaruman Kannywood din da ita Sadiya Haruna bayan ta ci musu mutunci

Sai dai kuma Sadiya Haruna wacce ta yi suna a bangaren sanya bidiyo da maganganu na batsa a shafin sadarwa na Youtube, ta karyata wannan magana da mutane ke yi na cewa ana kamata

Hakan ya sanya
fitacciyar jaruma Teema Makamashi fitowa a cikin wani sabon bidiyo take tabbatarwa da mutane cewa tabbas ita ce ta saka aka kama Sadiya Haruna, kuma ba a saketa ba har sai da ta bayar da hakuri

A irin wutar da take ta faman ruruwa a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood akan irin cin mutuncin da Sadiya Haruna ta yiwa wasu manyan jaruman masana’antar ta kai ga ‘yan sanda sun kamata inda har ta kwana a wajensu, daga baya kuma suka saketa bayan ta bayar da hakuri

Sai dai kuma Sadiya Haruna wacce ta yi suna a bangaren sanya bidiyo da maganganu na batsa a shafin sadarwa na Youtube, ta karyata wannan magana da mutane ke yi na cewa ana kamata

Hakan ya sanya fitacciyar jaruma Teema Makamashi fitowa a cikin wani sabon bidiyo take tabbatarwa da mutane cewa tabbas ita ce ta saka aka kama Sadiya Haruna, kuma ba a saketa ba har sai da ta bayar da hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button