Abu dai baiyi dadi ba, Malam Ali Kwana Casa’in da Rayya Rikici ya Kunno kai a Tsakanin su Harda Zagin Iyaye wanda wanna abu ya taɓa ma mutane rai

Abu dai baiyi dadi ba, Malam Ali Kwana Casa’in da Rayya Rikici ya Kunno kai a Tsakanin su Harda Zagin Iyaye wanda wanna abu ya taɓa ma mutane rai

Abu dai baiyi dadi ba, Malam Ali Kwana Casa’in da Rayya Rikici ya Kunno kai a Tsakanin su Harda Zagin Iyaye wanna yasa manyan jaruman kanywood suke nuna rashin jin dadin su a fili

Rikici ya barke a Tsakanin Fitattun Jaruman Kwana Casa’in Malam Ali da rayya harma da zagin Iyayensu wanda a gaskiya abun baiyi dadi lallai mutane basu ji dadin abun ba

A matsayinsu na musulmai harma da zagin Iyayensu zagi na rashin Mutunci jaruma surayya aminu da akafi sani da rayya kwana Casa’in saida ta wallafa yadda abin ya kasance a Shafin ta na Instagram wanda daga baya kuma ta goge.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button